Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke unguwar Dangoro a karamar hukumar Kumbotso, Dr Abubakar Bala Kibiya ya ce, harshe ya na dauke da alheri...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, Babban kuskure mutum ya je dakin Ka’aba yana daga hoton...
Tsohon dan wasan Liverpool da Netherlands, Dirk Kuyt ya fara aikinsa na babban koci tare da kungiar ADO Den Haag wadda ta ke buga gasar Eerste...
Ana zargin wata mata da ‘ya’yanta da yiwa makwabtanta kazafin maita tare da jifansu da duwatsu, a gaban kotun shari’ar musulunci ta cikin birni mai lamba...
Kungiyar masu bukata ta musamman a jihar Kano ta ce, burin masu bukata ta musamman su samu gurbin karatu a kowace makaranta ba tare da kyara...