A yayin da masana lafiya ke gargadin mu’amala da Beraye domin gujewa kamuwa da cutar Lassa sakamakon cutar an gano cewa Beraye ne ke hadda sa...
Kwamishiniyar mata da walwala ta jihar Kano, Dakta Zahra’u Muhammad Umar, ta yi kira ga al’umma musamman ma mata dasu kara riko da sana’o in dogaro...
Malamin addinin musulunci a jihar Kano, Mallam Ahmad Rufa’i Mai Kasida, ya ce dole ne al’ummar musulmai musamman ma matasa maza sai sun kara bada himma...
Farfesa Isa Hashim ya ce mata sun fi maza basira, juriya da hakuri a bangen karatun addini, wanda hakan ya sanya ko a yaushe matan ke...
Shugabar kungiyar tsofaffin daliban makarantar horas da malamai mata ta WTC wadda ta koma GGC KANO a yanzu Farfesa Fatima Muhammad Umar ta ce kungiyar ta...
A karamar hukumar Bichi kuwa wata dambarwa ce ta barke, inda ake zargin wani uba yayi biyan bashi da ‘yar sa a kan kudi naira dubu...
Maimartaba Sarkin Hausawan Agege a jihar Legas Alhaji Musa Muhammad, ya bayyana cewa akwai lauje cikin nadi kan labaran da ake ta yadawa cewa gwamantin jihar...
Hukumar Hisba ta dakatar da nuna wani sabon wasan fim din Hausa na Kannywood a sabuwar Sinimar zamani dake kan titi zuwa gidan zoo saboda lokacin...
Babban limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Ibn Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘yan Azara, Malam Zakariyya Abubakar ya bukaci mutane da su tashi tsaye wajen umarni da...
Gwamnatin tarayya ta ware sama da Naira Bilyan Biyu domin gudanar da magudanar Dagwalon masana’antu dake jihar Kano. Babbar Sakatariya a ma’aikatar Muhalli ta Nijeriya, Hajiya...