Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Damaturu, ta umarci jam’iyyar APC da ta mika sunan Bashir Shariff Machina a matsayin dan takarar sanatan Yobe...
Majalisar Dattawa ta tabbatar da nadin Mai Shari’a, Olukayode Ariwoola, a matsayin sabon Alkalin Alkalai (CJN) na kasa. Wannan ci gaban dai ya biyo bayan tantance...
Kotun kolin masana’antu ta kasa ta umarci kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU, da ta janye yajin aikin da ta shiga na watanni kusan bakwai da ta...
Wata babbar kotun majistare da ke Ado Ekiti ta yanke wa wani matashi mai suna Usman Lateef, mai shekaru 36 hukuncin daurin kwanaki 30 na yi...
Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, CP Abubakar Lawan ya fara aiki, bayan sauyin aikin da ya samu daga hukumar ‘yan sanda ta kasa. Hakan na...
Rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wani mutum mai shekaru 45 dan asalin jihar Benue a gaban wata kotun Majistare da ke Makurdi, bisa zarginsa da...
Kungiyar masu fafutukar kare hakkin bil’adama ta kasa (HURIWA), ta bukaci shugaban hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, Birgediya Janar Buba Marwa mai ritaya,...
Wasu da ba a san ko su waye ba, sun sassara wata mata mai suna Hajiya Hadiza mai laƙabin Indian Daji, a cikin gidanta. Wakilin mu...
Wani matashi dan shekara 27 da haihuwa ɗan makarantar Offa Grammar dake karamar hukumar Offa a jihar Kwara, Adegoke Adeyemi, ya kashe kansa sakamakon gaza cin...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 5 karkashin jagorancin mai shari’a, Usman Na’abba, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga mutane biyu wadanda kotun ta...