Kungiyar matasa mazauna unguwar Zoo Road layout, sun gudanar da wata zanga-zangar lumana da safiyar yau a harabar kamfanin rarraba hasken wutar lantarki KEDCO dake kan...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta yi gargadin kidan casu da wasu mutane suke shiryawa, inda ake samun cakuduwar maza da mata a cikin shigar da...
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari ya bukaci Akantoci a kasar nan da su rinka tonan silili ga manyan jami’an gwamnati da su ke sama...
Can kuwa daga kotun majistret mai lamba 15 karkashin jagoranci Alh muntari Garba Dandago, kotun ta aike da wani matashi gidan kaso mai suna Isah Sulaiman...
Babbar kotun jaha mai lamba 5 karkashin jagorancin mai shari’a Dije Abdu Aboki ta daure wani mutum mai suna Alhaji Munir Muhammad Sagagi shugaban bankin micro...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana gamsuwar ta dangane da sake tsayawar takarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi a zaben shekarar 2019. Sanarwar ta fito...
A yammacin jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a birnin London na kasar Ingila. Shugaban ya tashi daga filin jirgin sauka da tashi na...
Babban kwamandan ‘yansandan sa kai na jihar Kano, Alhaji Muhammad Bello Dalha, “yace rundunar ta su za ta cigaba da bada gudunmawa don tallafawa yaran da...
Shugaban kungiyar iyayen yara na makarantar Khalid Bin Walid Islamiyya dake unguwar Ja’en, Mamunu Ibrahim Takai, ya yi kira ga iyayen yara dasu mayar da hankali...
Wasu daga cikin mazauna kasuwar kwari sun bukaci gwamnatin jiha,karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje da ta kawo musu dauki,bisa wani ginin toshe hanya da wani...