Wani malamin Addinin musulunci anan Kano Malam Nura Saleh Jajaye yayi kira ga ‘ya’ya da su kula da hakkokin da iyayen su ke dashi akansu. Malam...
Wani kwarraran likitan Ido dake asibitin kwarraru na Murtala Muhammad a nan Kano,Dakta Usman Mijin Yawa Abubakar, ya bayyana cewa rashin yiwa yara gilashi yayin da...
Al’ummar unguwar Danbare Gabas dake karamar hukumar Kumbotso sun koka game da rashin hasken wutar lantarki da suke fama da shi a yankin na su sama...
Wani matashi anan Kano mai gudanar da sana’ar Kafinta, Abubakar Ya’u Mai jama’a ya ja hankalin ‘yan uwansa matasa da su dage wajen samun sana’ar da...
Wani lauya mai zaman kansa Barista Yakubu Abdullahi Dodo, ya yi kira ga gwamnati da ta rinka bawa ma’aikata hakokin su yadda yakamata maimakon barin sub...
Wani matashi mai suna Hafizu Sani dan garin Zango dake karamar hukumar Gezawa ya kashe kansa ta hanyar rataya. Hafizu Sani mai kimanin shekaru 18 da...