Mu hadu a shirin Baba suda na yau, Juma’a 07-06-2019. A tashar Dala fm 88.5 da karfe 10:30 na dare.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya taya al’ummar musulmi murnar barka da salla tare da murnar kammala azumin watan Ramadan na bana. Ganduje, ya...
Limamin masallacin Idi na Sheikh Abubakar Dan Tsakuwa dake Ja’en Ring Road, Malam Abdulkarim Aliyu cikin hudubar da ya gudanar ya bukaci al’ummar musulmi su kasance...
Wani likita dake Asibitin Murtala dake sashen cututtukan fata Dr. Sulaiman Muhd ya bayyana cewa yawan shafa mayukan canjin launin fata na iya kawo musu cututtuka...
Shugaban kungiyar Tallafawa marayu da gajiyayyu a yankin unguwar Tukuntawa da kewaye, Yakubu Abubakar, ya bukaci Al’ummar musulmai musamman ma mawadata dasu wai-wayi Rayuwar marayu da...
Shugabar kungiyar wayar da kan mata akan illar shaye-shaye NWADA, Hajiya Rabi Dahiru ta ja hankalin iyaye mata da su kara sa ido akan ‘ya’yansu don...