Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC Ahmed Bola Tinibi ya ce, abun kunya ne a na hawan motoci masu tsada da ko birkin su ba...
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu, ya ce, ya ji dan ba dadi da Sanata Ahmad Lawan shugaban majalisar dattawa ya ja...
Dan takarar shugaban kasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya samu kuri’u 1,271 mafi rinjaye a zaben. Wannan ya nuna cewa...
Uwar gidan shugaban kasa, Aisha Muhammadu Buhari, ta umarci masu kirga kuri’u da su baiwa mace ta ci gaba da kirgawa. Nan ta ke kuwa aka...
Rotimi Amaechi ya samu kuri’u 316, Yemi Osinbajo ya samu kuri’u 235 yayin da Ahmed Lawan ya samu kuri’u 152. Shi kuwa Yahaya Bello ya samu...
Wani dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC, Yemi Osinbajo, ya bar dandalin Eagles Square, wurin da a ke gudanar da zaben fidda gwani na...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kawo karshen yajin aikin mambobin kungiyar malaman jami’o’i, ASUU da sauran kungiyoyin. Shugaban...
An kammala tantace akwatina 10 da ke nuna har yanzu Bola Tinubu ne a kan gaba a zaben fidda dan takarar jam’iyyar APC n 2023.. Tantace...