Hukumar tsara burane ta jihar Kano ta ce, za ta fara gurfanar da masu Gini ko yanfilaye ba tare da sahalewar hukumar ba, bayan da ta...
Yayin da aka shiga rana ta biyu a yajin aikin kungiyar masu gidajen Burodi a Kano, mafi yawan masu gidajen burodin na ci gaba da kokawa...
Rahotanni na bayyana cewar majalisar dokokin jihar Kano, ta yi karatu na biyu a kan kudirin dokar tilasta wa masu niyyar yin aure yin gwajin cutar...
Jami’ar Bayero dake jihar Kano ta ce halin matsin rayuwar da al’umma suka samu kansu yanzu a ciki, ya sa yanzu haka suka fito da tsarin...
Limamin masallacin Abdulrahman Bin Auf dake garin Ja’en gidan Gabas Mallam Sagir Hamza Ja’en, ya ce neman gafarar All….S.W.T, da tuba tare da yin Istigifari na...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci kungiyoyin dake rajin kawowa Arewacin kasar nan ci gaba da su hada kansu guri guda, domin...
Gwamnatin Kano tace nan bada jimawa ba za’a daga likafar makarantar koyon aikin jarida a matakin farko wato BMC ta Goron Dutse zuwa tsarin Diploma. Mataimakin...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce yanzu haka ta shirya tsaf wajen sanyawa a kulle shafukan duk wasu ‘yan Tik-Tok din da suke yada badala....
Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano ta ce, ba za ta lamunci halayyar da wasu matasa suke nunawa a kowanne karshen wata na yin kwallon kafa a...
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Dare, ya bukaci shugabanni da sauran al’umma da su cire bangarancin siyasa tare da sanya kishin kasa a gaba, domin samar...