Babbar kotun jaha ɓangaren ɗaukaka ƙara ta ɗage sauraron ɗaukaka ƙarar da malam Abduljabbar Sheikh Nasir Kabara ya yi a gabanta. Hakan ya biyo bayan wata...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi da ake zargi da cinnawa wasu mutane Wuta, a lokacin da suke tsaka da Sallar...
Rahotanni na nuni da cewa an yi zargin fashewar wani abu da asubahin wannan rana ta Laraba, a garin larabar Abasawa da ke ƙaramar hukumar Gezawa...
Gwamnatin jihar kano ta kaddamar da rabon taffin kuɗaɗe ga iyaye mata dake kananan hukumoni 44 su 5,200 a fadin jihar nan, domin su dogara da...
Wani matashi ya tsallake rijiya da baya, bayan da wasu masu Kilisa suka sareshi a kan sa da wata tsohuwar Adda, lamarin da tama ƙi fita...
Hukumar dake kula da asibitoci ta jihar Kano, ta ce zafin da ake fama dashi a yanzu, da kuma ɗaukar zafin injinan su bisa yanayin rashin...
Babbar kotun tarayya karkashin jagorancin mai Shari’a Abdullahi Liman, ta takadar da hukumar Hisba da kwamishinan ƴan sanda da kuma mataimakin babban Sifeton ƴan sandan kasar...
Babbar kotun jaha a ɓangaren ɗaukaka ƙara ta ci gaba da sauraron ɗaukaka ƙarar da Abduljabbar Nasir Kabara ya yi, yana ƙalubalantar hukuncin kisan da babbar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta farfaɗo da masana’antun yin saƙa na ƙananan hukumomi 44 da ke faɗin jihar nan, domin samawa matasa aiki ta...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ce gwamnatin sa ta ware Naira biliyan biyar domin biyan ƴan Fansho haƙƙoƙin su bisa la’akari da yadda...