Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da dokar ta ɓaci a fannin ilimi a jihar, domin samar da tsari da kyakkyawar makoma mai inganci ga al’umma. Wannan...
Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi dukkanin shugabannin makarantun sakandaren jihar, kan su guji karɓar kuɗi a hannun iyayen yara, idan sun zo yin rijistar jarrabawar NECO....