Shugabannin riƙo na ƙanananan hukumomi 15 na Kano ta tsakiya, malamai da dukkanin masu riƙe da masarautun gargajiyar yankin, sun yi mubaya’a ga Sarkin Kano Mallam...
Gamayyar kungiyoyin Arewacin kasar nan, wato Coalition of Northern Groups CNG, ta ce matukar ana so a kawo karshen matsalar tsaron da ta addabi Arewacin kasar...