Yayin da ake ci gaba da jimamin asarar rayukan da haɗarin wata babar motar Tirela ya yi sanadiyyar rasuwar mutane 15, bayan da ta danne masallata...
Rahotanni daga garin Imawa da ke ƙaramar hukumar Kura a jihar Kano, na nuni da cewa zuwa yanzu aƙalla mutane 15, ne suka rasa ran su,...