Manyan Labarai6 months ago
Mun kama mutum ɗaya daga cikin Ƴan Dabar da suka kashe kwamandan Bijilante a Ja’en Ƴan Dillalai – Ƴan Sanda
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke mutum daya daga cikin ƴan dabar da ake zargin sun kashe kwamandan ƙungiyar Bijilante na unguwar Ja’en...