Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya nemi ƴan sanda su fitar da Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero, daga cikin gidan Sarki na...
Babbar kotun tarayya mai zaman ta a Gyadi-gyadi da ke jihar Kano, ta bayyana matsayarta akan a karar da Aminu Babba Ɗan Agundi ya shigar gabanta...