Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, CP Salman Garba Dogo, ya bada umarnin yin maganin dukkanin wanda ya fito harkar Daba, tare da dukkan wanda ya tsaya...