Hukumar kare afkuwar haɗura ta ƙasa reshen jihar Kano, Road Safety, ta tabbatar da rasuwar mutane 14, daga cikin waɗanda wata babbar motar Tirela ta danne...
Wani ginin Bene mai hawa ɗaya da ake ginawa a unguwar Kuntau kusa da layin Uba Safiyanu, da ya ruguzowa mutane sama da 13, an yi...
Yanzu haka an yi jana’izar mutane 9 daga cikin kusan 15 da wata babbar mota ta hallaka yayin da Direban motar yake gudun wuce kima, jim...