Kwamishinan ‘yansanda dake kula da ayukan zabe na shelkwatar ofishin ‘yansanda a Abuja, Ahmad Illiyasu, ya bukaci ‘yan siyasa dasu bada hadin kai ga jami’an tsaro...
Mukaddashin babban daraktan hukummar tsaron farin kaya ta DSS mista Mathew Seiyefa, ya jaddada cewa tsarinsa shine zaman lafiya da tsaron al’ummar kasar nan shine abu...
Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha, ya bayyana cewa nan bada jimawa ba wasu gwamnonin jam’iyar PDP biyu daga kudu maso Gabashin kasar nan zasu dawo jam’iyar...
Shugaban kwalejin Sa’adatu Rimi Dakta Yahaya Isa Bunkure ya gargadi matasa da su guji ta’ammali da miyagun kwayoyi, don samun ingantacciyar al’umma anan gaba. Dakta Yahaya...
Wasu ‘yan majalisun dokokin jihar Kano su shida sun sauya sheka daga jam’iyar APC zuwa PDP. Shugaban majalisar dokokin jiha, Alhaji Kabiru Alhassan Rurum ne ya...
Hukumar EFCC ta rufe wasu asusun a jiyar gwamnatin jihar Benue a wasu bankuna uku. sakataren yada labaran gwamnan jihar mista terver akase shine ya tabbatar...
Shugaban majalisar dattijai Sanata Bukola Saraki ya ce dokokin kasa sun fayyace ka’idoji da hanyoyin tsige shugaban majalisa dattawan kasar nan. Ya ce ‘tsarin dokokin majalisar...
Jam’iyyar APC ta ce ta goyi bayan matakin da jami’an tsaron farin kaya DSS suka dauka na hana sanatoci shiga majalisar dattawan kasar a jiya Talata....
Shugaban majalisar dattijai Sanata Bukola Saraki tare da shugaban majalisar wakilai ta tarayya, Yakubu Dogara sun yi Alawadai da matakin da hukumar tsaro ta farin kaya...
Hukumar tsaron cikin gida ta Amurka da ake kira Homeland Security, ta ce sama da ‘yan kasar waje dubu 700 da ya kamata su fita daga...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano na sanar da al’uma cewa a yau Talata ne jami’anta ke atisayen harbin bindiga a kebantaccen wuri dake Hawan Kalibawa...
Mayakan Saman na rundunar sojojin Nigeria Na Samun Galaba Akan tsageru ‘yan tarzoma a Zamfara Kakakin rundunar Air commodore Ibikunle Daramola, yace shirin ‘Diran Mikiya’ a...
Rahotanni daga Abuja na cewa sugabannin Majalisar Dokoki ta kasa za su yi wani zaman gaggawa a yau Talata. Batun gyaran kasafin kudi da ke gaban...
Gwamnan jihar Naija Alhaji Abubakar Sani Bello ya yi watsi da rahotan dake cewa, yana shirye-shiryen sauya sheka daga APC zuwa babbar jam’iyyar adawa ta PDP....
Mataimakin gwamnan jihar kano farfesa Hafizu Abubakar ya musanta jita jitar da ke yawo a gari cewa ya bar jam’iyyarsa ta APC zuwa jam’iyyar PDP a...