Jakadan Najeriya a Saudiyya Isa Dodo ya nesanta kansa da zargin cewa yana da hannu wajen kai mata da sauran mutane Saudiyya don aiyukan hidima inda...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kwara ta ce ba za ta taba juya wa shugaban majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki baya ba. Shugaban jam’iyyar Ishola Fulani ya...
Ma’aikatar kula da harakokin sufurin jiragen sama a kasar nan, ta ce daga nan zuwa karshen wannan shekara ake fatan sabon kamfanin jirgin saman najeriya zai...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari akan wasu kauyukan Fulani biyar na karamar hukumar Lau a jihar Taraba. Bayan kona gidaje da dukiya ‘yan bidnigar sun...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano ta gargadi Shugabannin kananan hukumonin Gabasawa da Gezawa da sauran mazaunayankin da suyi shirin kotakwana game da hassashen da...
Wani sabon rahotan kungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch (HRW) ya zargi jami’an tsaron Habasha da aikata fyade da azabtarwa kan fursunonin siyasa a...
Jam’iyyar APC ta ce, ba zata yarda a sake yin magudin zabe ba, a cikin zabukan kasar nan. Hakan ya fito ne ta bakin Shugaban Jam’iyyar...
Cibiyar kiwon lafiya ta gwmnatin tarayya dake garin Makurdi a jihar Binuwai, ta ce ta samu nasarar gudanar da aikin tiyata na kashin baya a karo...
Shugaban kasar Faransa, Emanuel Macron, ya shawarci matasan Nijeriya da su tsunduma harkokin siyasa a dama dasu domin kawo sauyi a harkokin siyasar kasar nan. Emanuel...
Gwamnatin jihar Ebonyi ta haramta siyar da magungunan tramadol da Codeine a dukannin shagunan siyar da magani dake fadin jihar. Mai taimakawa gwamna a harkokin lafiya,...
Sashin dakile aiyukan fashi da makami na rundunar ‘yansanda wato SARS, sun cafke wasu mutane 37 da ake zargin su dauke da addina a garin Ukelle...
Har yanzu wasu sanatoci na cece ku ce akan kasafin kudin bana wanda shugaba Muhammad Buhari ya riga ya rattabawa hannu. Sanata mai wakiltar yammacin jihar...
Gwamnatin jihar Sokoto ta bada kyautar gida mai dakuna hudu ga Abdullahi Shehu dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa wato Super Eagles. Gwamnan Aminu Waziri...
Babbar kotun Shari’ar Musulunci mai zamanta a kasuwar kurmi karkashin alkali Faruk Ahmad ta fara sauraron wata kara da wani mutum mai suna Sa’idu Muhammad ya...
Sa’o’i 24 bayan zanga zangar ‘yan sanda a birnin Maiduguri saboda rashin biyan su alawus da hakkokin su na ayyukan tsaro na musamman, yanzu haka gwamnan...