An tsige shugaban majalisar dokoki ta jihar Kano Yusuf Abdullahi Ata. A wani zaman da ‘yan majalisar sukayi da sanyin safiyar nan, ‘yan majalisa 27 ne...
Wani masani a fannin fasaha Mista Adetolani Eko, ya shawarci Gwamnatin Tarayya ta gaggauta zuba jari a fannin fasaha don ta inganta tattalin arzikin kasar nan....
Masana harkokin shari’a da doka sunce kundin tsarin mulkin kasar nan, sashi na sha takwas da cikin baka ya baiwa kowanne dan kasa damar samun ilmi...
Rundunar sojin kasar nan ta cafke wasu ‘yan fashi da makami a babban hanyar zuwa Abuja dake cikin garin Keffi ta jihar Nasarawa. ‘Yan fashin sun...
Majalisar Dattawa ta yi watsi da rade-radin da ake yi na cewa akwai wani shiri na tauye hakkokin ‘yan jarida, ta hanyar soke dokar da take...
An fara kidayan kuri’un zaben shugaban kasa da aka yi jiya Lahadi a Mali. Rahotanni sunce an samu tarzoma da hare-hare da aka kai da rokoki...
Ministan shari’a kuma atoni JanarAbubakar Malami ya shaidawa rundunar tsaro ta ‘yan sanda cewa bata da hujja dangane da zargin da takewa shugaban majalisar dattawa sanata...
Gwamnatin Sudan ta Kudu ta sa hannu kan wata yarjejeniyar share fage tsakanin ta da wata babbar kungiyar ‘yan tawayen kasar domin raba iko, da zummar...
Mataimakin Jakadan Amurka a Najeriya David Young yanuna rashin jin dadinsa kan yadda halin tsaro ke kara tabarbarewa a Nigeria wanda yake sanadiyyar asarar rayuka. Jakadan...
Wani lauya mai zaman kansa anan Kano, Barrister Abdulkareem kabir Maude Minjibir yace tsarin dokar baiwa matasa damar tsayawa takara da shugaban kasa ya sanyawa hannu...
yan jam’iyyar APC a majalisar wakila 32 ne sukayi kaura zuwa jam’iyyar PDP. A zaman majalisar na talatar nan, karkashin jagorancin shugaban majalisar Yakubu Dogara wasu...
A jiya litinin hukumar zabe ta kasar Zimbabwe, tace duk kuri’ar da aka jefa a babban zaben kasar da za’ayiranar 30 ga watan nan zatayi tasiri,...
‘Yan sanda sun tsare hanyar shiga gidan shugaban majalisar dattawa Sanata Abubakar Bukola saraki yau da safe. A jiya da marece ne rundunar ‘yan sandan ta...
Kungiyar Nakasassu ta Kasarnan karkashin jagorancin Yarima Suleiman Ibrahim, sun koka kan yadda Gwamnatikesanyajami’an tsaro na kamasu baya ga fuskantar muzgunawa daga garesu. Yarima Sulaiman Ibrahim...
Gwamnatin tarayya ta kammala shiri tsaf domin rarraba mutanen da suka sami nasarar can-cantar shiga aikin N-Power zagaye na biyu har su dubu 300 a wuraren...