Gwamnatin tarayya, ta ce, a halin yanzu tana sa ido kan al’amuran a shafin Twitter bayan saye kamfanin da Elon Musk ya yi. Lai Mohammed, ministan...
Luiz Inácio Lula da Silva ya lashe zaben shugaban kasar Brazil, bayan samun kusan kashi 51 na yawan kuri’un da aka kada, a zagaye na biyu...
Yan sanda a kasar India, sun tabbatar da mutuwar mutane fiye da 130, lokacin da wata gada da ta kwashe shekaru sama da 100 ana amfani...
Firaminista mai barin gado ta kasar Birtaniya, ta gudanar da jawabin ta na karshe a Downing Street mai lamba 10, wadda ta yi wa sabon Firaminista...
Shafin sada zumunta na WhatsApp ya dawo aiki, bayan shafe sama da awa ɗaya da katsewa. Da misalin karfe 8:20 na safiyar Talata, masu amfani da...
Rishi Sunak yanzu zai karbi mukamin Firayim Minista a cikin mawuyacin hali ga tattalin arzikin kasar Birtaniya. Amma makonni bakwai bayan shan kaye a zaben shugabancin...
Gwamnatin Amurka za ta bayar da tallafin dala miliyan 1 ga mutanen da ambaliya ta yi wa barna a Najeriya. Tallafin da za ta bayar ta...
Liz Truss ta sanar da yin murabus daga mukaminta na Firaminista. Da take magana a wajen titin Downing, ta ce, ta shaida wa Sarki Charles cewa...
Ƙungiyar ƙwadago ta Kenya (Cotu), ta nemi gwamnatin ƙasar da ta haramta wa hukumomin da ke tura mutane yin aikatau zuwa kasar Saudiyya. Hakan na zuwa...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce, Afirka ce ta fi kowace nahiya yawan mutanen da ke kashe kansu a fadin duniya. A yanzu haka kungiyar ta...