Masu sana’ar sayar da Dabbobi, na ci gaba da kokawa a jihar Kano, bisa yadda suka samu ƙarancin kasuwar Dabbobi a babbar sallar bana, biyo bayan...
Yayin da al’umma ke ci gaba da fuskantar halin matsin rayuwa a sassan ƙasar nan, da safiyar wanna rana ne ɗumbin al’ummar jihar Kano suka gudanar...
Ƙungiyar sintirin Bijilante ta ƙasa reshen jihar Kano ƙarƙashin kwamandan ta Ubale Barau Muhammad Badawa, ta ce za ta baza jami’an ta aƙalla su 2,500, domin...
Wani mamakon ruwan sama haɗe da guguwa da aka yi a wasu garuruwa da ke karamar hukumar Kaugama a jihar Jigawa, ya yi sanadiyyar rushewar fiye...
Rundunar tsaro ta Civil Defence da ke nan Kano, ta ce za ta baza jami’anta akalla su dubu 3,168, da za suyi haɗin gwiwa da sauran...
Babbar kotun tarayya mai zaman ta a Gyadi-gyadi karkashin mai Shari’a Abdullahi Liman, ta ayyana cewar baza ta dakata daga shari’ar da take yi tsakanin Aminu...
Babbar kotun tarayya mai zaman ta a Gyadi-gyadi karkashin jagorancin mai Shari’a Simon Amobida, ta yanke hukunci akan batun karar da Alhaji Aminu Ado Bayero ya...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta hana duk wani nau’ikan hawa, da bukukuwan babbar Sallah, da ke ƙara gabatowa, a wani ɓangare na magance matsalar tsaro...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da dokar ta ɓaci a fannin ilimi a jihar, domin samar da tsari da kyakkyawar makoma mai inganci ga al’umma. Wannan...
Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi dukkanin shugabannin makarantun sakandaren jihar, kan su guji karɓar kuɗi a hannun iyayen yara, idan sun zo yin rijistar jarrabawar NECO....