Majalisar dinkin duniya ta ce, “yara dubu dari hudu ne a yankin kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo ke fama da matsanancin karancin abinci mai gina jiki. Sanarwar...
Sabon shugaban kasar Saliyo, Julius Maada Bio, ya ce gwamnatin sa za ta fara bada ilimi kyauta ga daukacin daliban makarantun Firamare da na sakandire dake...
Dakarun soja sun kashe wasu yan bindiga guda takwas a yayin wani musayar wuta a yankin karamar hukumar maru ta jihar zamfara, hakan na kunshe ne...
Shugaban hukumar wasanni na jihar Kano, Alhaji Ibrahim Galadima, ya yi kira ga shugabannin kananan hukumi 44 a nan jihar, da su bada hadin kai dan...
Majalisar zartarwa ta kasa ta bada lasisin wucin gadi domin kafa Jami’a mai zaman kanta a jihar Kano mai suna Skyline University. Zaman majalisar na jiya...
Shugaban Jam’iyyar PDP Prince Uche Secondus ya rubutawa shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu wasikar ankararwa dangane da sanya sunansa a jerin mutanen da ake zargi da...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana ranar Juma’a sha daya ga watan mayu a matsayin ranar hutu a jihar kano ga daukacin ma’akata, a hukumomi da ma’aikatun...
Tawagar tarayyar kungiyar Afrika A.U, ta isa kasar Sudan don nazarin ayyukan shirin wanzar da zaman lafiya da kuma halin da ‘yan gudun hijira ke ciki...
Masarautar birnin Gwari ta tabbatar da mutuwar sama da mutane hamsin da aka kai musu hari a garin Gwaska’ na karamar hukumar birnin Gwari dake jihar...
Kungiyar dake rajin kare hakkin ‘yan jaridu ta duniya ta bayyana cewa, yawan ‘yan jaridun da aka kashe cikin watanni hudu na farkon shekarar 2018 a...
Sakamakon mamakon ruwan sama da iska da a aka tafka a yammacin jiya Laraba a wasu sassan unguwanni dake kwaryar birni a nan Kano, ya yi...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci iyaye dasu mayar da hankali wajan kula da ilimin ‘ya’yan su domin ganin sun sami ingantaccen ilimi don amfanin rayuwar su...
Hukumar hisba ta gargadi masu bada hayar gidaje da sauran wuraren hutawa, musamman a unguwanni wajen gari, dasu riga sanin wanda zasu bawa haya da kuma...
Shugaban kasar Ghana Nana Akufo Addo, ya kaddamar da wani shirin magance matsalar rashin aikin yi a tsakanin wadanda suka kammala karatu, mai taken “Nation Builders...
Gwamnatin tarayya ta umarci jami’an tsaron kasar nan da su tsaurara matakan tsaro a kasuwanni da sauran wuraren ibada a garin Mubi dake jihar Adamawa. Mataimakon...