Shugaban sashen nazarin harkokin yada labarai da aikin jarida a tsangayar sadarwa ta jami’ar bayero dake nan Kano dakta Nura Ibrahim, yace yunkurin da gwamnatin tarayya...
Manajan daraktan ma’aikatar samar da ruwan sha injiniya Garba Ahmad kofar Wambai, yayi kira ga al’ummar da basa samun ruwan sha a yankunan su suyi gaggawar...
Shugaban kungiyar Grassroot Care and Aid Foundation mai rajin tallafawa marayau da marasa karfi Auwal Muhammad Dan-labarawa, ya bukaci kungiyoyi al’umma da su rinka yiwa kungiyoyinsu...
Shugaban hukumar kula da lafiyar ababen hawa anan Kano Alhaji Abdu Garba Gaya, yayi kira ga masu ababan hawa da su tabbatar suna tantance shekarar da...
Wani malamin addinin musulunci a nan Kano ya ce ilimi babban abu ne ga rayuwar al’umma duba da yadda duniya ta sauya a bangarori da dama....
Mataimakin shugaban kungiyar tsaffin daliban makarantar sakandiren Sharada Tuga, Idris Muhammad ya bukaci daliban da suke gudanar da karatu a halin yanzu, da su rika samar...
Dagacin Rijiyar Zaki Alhaji Jibrin Sa’id, ya bukaci kungiyoyin tsoffin dalibai su ringa taimakawa makarantunsu da kayayyakin koyo da koyarwa don bunkasa ilimi a makarantun nasu...
Shugaban kungiyar ‘yan tebura a kasuwar kantin kwari Alhaji Munniru Yunusa Dan-Dago ya yi kira ga hukumar KAROTA data gaggauta samar da makoma ga ‘yan teburan...
Dalibai 12,209 ne suka zana jarrabawar Post UTME, a jami’ar Bayero dake nan Kano, domin samun gurbin karatu a jami’ar. A wata sanarwa da jami’in yada...
Hukumar rukunin gidajen rediyon Freedom da Dala FM ta gudanar da taron bada horo na musamman ga ma’aikatan gidajen rediyon, a ranakun karshen makon daya gabata....
Wata masaniyar lafiya mai kula da mata masu ciki da kanan yara Hajiya Bahijja Umar, ta ja hankalin iyaye da su jajirce wajen kula ‘ya’yan su...
Sakataren kungiyar miyatti Allah reshen jihar Kano Zubairu Ibrahim yayi kira ga Fulani yan uwansa dasu rungumi shirin nan na gawmnati da ta bujuro musu dashi...
An kammala kwashe alhazan jihar kano dubu 62 daga Makka zuwa Minna
Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin mai shari’a Usman Na’abba ta aike da wani mutum gidan kaso, mutumin mai suna Aminu Inuwa wanda ake zarginsa...
Anan kuma dagacin sharada ne Alhaji Mu’zu Ilyasu Sharada, ya bukaci a’lumma a unguwanni daban-daban a jihar kano dasu ringa tallafa wa masu unguwanninsu ta hanayar...