Shugaban hukumar gidajen yari a jihar kano CP Magaji Ahmad Abdullahi ya ce sun kammala dukkanin shirye-shiryen da suka kamata tsakaninsu da Jami’ar karatu saga gida,...
Wasu yan Sara suka dake unguwar Giginyu a birnin Kano sun ajiye makaman su, sun kuma riki hanyar zaman lafiya sakamakon kiraye-kiraye da Al’umma sukeyi. Daga...
Masu ababen hawa a nan jihar Kano sun bukaci gwamnatin jihar Kano da ta yi musu gadar sama a mahadar titin Dan Agundi. Kiran ya biyo...
A cikin shirin Baba Suda na jiya kunji cewa an samu gawar wani yaro rataye a unguwar Yamadawa dake nan Kano. Wata kotu a Kano ta...