Rahoto: Fasahar Matasa na Cigaba da Habaka a Kano Fasaha da kere-kere tsakanin matasa abune da ya zama ruwna dare a tsakanin matasa a jihar...
Domin jin Cikakken rahoton, saurari shirin Baba Suda a tashar Dala fm 88.5 da karfe 10:30 na dare.
Acikin shirin Baba Suda na ranar Jumu’a kunji cewa: Ana Zargin Wani Matashi Da Yiwa Wata Budurwa Binniya A Ciki Karshe Tace Ga Garunku Nan, Sabo Da...
Domin jin Cikakken rahoton, saurari shirin Baba Suda a tashar Dala fm 88.5 da karfe 10:30 na daren yau Litinin 08-04-2019.
LABARAI A TAKAICE. Kungiyar dake rajin bunkasa ilimi a cikin al’umma ICEADA, tayi kira ga matasa da su rungumi zaman lafiya tare da kaunar junan...