Domin jin cikakken rahoton, saurari shirin Baba suda na yau Juma’a 26-04-2019. a tashar Dala FM 88.5 da karfe 10:30 Na dare.
2:22pm Rundunar ‘yansandan jihar Kano, ta tabbatar da cewa a shirye ta ke tsaf domin dakile masu garkuwa da mutane don karbar kudin fansa a fadin...
Domin jin cikakken rahoton harma da batu kan yadda wasu hotunan wani fitaccen mutum da mai dakinsa suke zagayawa a social media,saura ri shirin Baaba suda...