Akwai cikakken rahoton a shirin Baba suda na yau Talata 30-04-2019. a tashar DALA FM88.5 da large 10:30 na dare.
Shiri ne dake kawo muku labaran siyasa tin daga jihar Kano da ma kasa baki daya, yayin da sojojin baka suka baje kolin su a cikin...
A cikin shirin kunji cewa wani tsoho dauke da kaya da ya nemi a rage masa hanya karshe ya jefa wanda ya rage masa hanyar cikin...
5:54 Daliban Jamiar Yusuf Maitama Sule dake nan Kano tare da hadin gwiwar sauran daliban Jami’oi daban daban dake sassa daban-daban na fadin kasar nan tare...