A shirin Baba Suda na ranar jumu’a mun kawo muku labarin yadda wani saurayi ya cukuikuyo Budurwarsa kan nuna rashin yardarta dashi. Kunji yadda matarnan mai fama...
Wani Malami a tsangayar sashen tarihi da hulda da kasashen waje a jami’ar Yusuf Maitama Sule dake Kano, Malam Murtala Mustapha, ya yi kira ga matasa...
Acikin shirin Baba Suda na ranar Alhamis da ta gabata mun kawo muku labarin matashin da ya hallaka kaninsa. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Wata mata ta baiwa mijinta shinkafar Bera Kano Lamarin ya farune da misalin karfe biyu na ranar yau Talata 16-04-2019 a kauyen Bechi dake karamar hukumar Kumbotso...
Don jin cikakken rahoton, saurari shirin Baba suda na yau Talata 16 04 2019. A Tashar Dala fm 88.5