Auren wata mata a kano ya mutu sabo da rashin cin shinkafa yar hausa da kuma siyar da ta gwamnati. Saurari cikakken rahoton a shirin Baba...
A cikin shirin za ku ji cewa ‘yansanda sun gurfanar da wata ‘yar talla a gaban kotu bisa zargin satar miliyoyin kudi Rundunar ‘yan sanda ta...
Shidai wannan lamari ya farune a unguwar Dorayi Babba dake karamar hukumar Gwale a nan Kano, kusa da inda muka baku labarin zargin wani almajiri ya...