Matashin dai ya ce dama can mummuna ne, don haka idan aka yi masa kwal-kwaldin bazai ganuba.
Gwamnatin jihar Kano ta baiwa gidan Kaji na Dan’ Amar Poultry Farm wa’adin kwanaki bakwai da ya inganta tsaftar gidan kajin sa ko kuma gwamnati ta...
Masu Gudu da ganganci a lokacin daukan amarya zasu fada tasku. Saurari shirin Baba suda na yau Juma’a son jin cikakken rahoton, da karfe 10:30 na...
Acikin shirin Hangen Dala na ranar Laraba kunji cewa Dan Takarar jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar yace har yanzu fa shine yaci zabe kuma ya baiwa shugaba...
Acikin shirin Baba Suda na Laraba kunji yadda rundunar Hisbah ta jihar Kano ta tarwatsa mashayar giya a Unguwa Uku dake Kano. ‘Yan Hisbah sunkai sumame gidan...