Cikakken rahoton: Shirin Baba Suda a tashar Dala fm 88.5 da karfe 10:30 na dare.
BABA SUDA Dala FM 88.5 da karfe 10:30 na dare.
Saurari shirin BABA SUDA na yau Litinin 29 04 2019. Domin jin cikakken rahoton.
Shirin dake baje kolin halin da ake ciki a siyasar Kano dama kasa baki daya. Sojojin baka sun amayar da abinda ke bakunansu. Download Now Ayi...
Shirine da yake kawo muku labaran halin da ake ciki daga kotunan jihar Kano, acikin shirin kunji cewa Kotu tayi watsi da rokon da lauyan Saminu...
Shirine da yake kawo muku zafafa kuma sahihan labarai da rahotonni daga sassa daban-daban na jihar Kano. Acikin shirin na wannan makon mun kawo muku rahotonni...
Acikin shirin mun kawo muku rahoto na musamman akan al’adar dakar hoto kafin aure. Wasu ‘yan damfara sun damfare wata budurwa bayan da suka karbi lambobin...