Wani dan siyasa a jihar Kano, kuma daya daga cikin ‘yan kwamatin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyar NRC a shekarar 1993, Hamza...
Shugaban dattawa na kasuwar dabbobi dake hauran makaranta a karamar hukumar Gwale, Alh Mansur Ashura, ya yi kira ga mahukunta da su kawo masu dauki bisa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wasu mutane 13 a gaban kotun majistre mai lamba 42 dake Noman saland karkashin mai shari’a Hanif Sunusi,...
Shirin dake kawo muku labaran halin da ake ciki a siyasar Kano dama kasa baki daya. Muzammil Ibrahim Yakasai ne jagoran shirin DOWNLOAD NOW Ayi sauraro...
Shirin Baba Suda dake kawo muku labarai da rahotonnin abubuwan al’ajabi ban haushi, ko ban takaici, ko kuma batutuwan da kan ciwa al’umma tuwo a kwarya....
Shirin wasan kwaikwayon Birnin Dala na yau Laraba. DOWNLOAD NOW Ayi sauraro lafiya.
Baban jarumin masana’antar fina finai ta Bollywood dai Akshay Kumar da jaruma Katrina Kaif za su fito a wani fim ne mai suna Sooryavanshi wanda babban...
Kungiyar horars da matasa kan kananan sana’o’in dogaro da kai wato Arewa Youth Enterprenuer ta bayyana cewa tallafawa marayu tare da jansu ajiki na sanya musu...
Wani likita dake Asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, Dr Musa Kofar Naisa, ya ce cutar amosanin jini cuta ce da ta zama ruwan dare, duba...
Shirin wasan kwaikwayon Birnin Dala dake zuwa muku a kullum da karfe 07:30 na safe sannan a maimata da karfe 03:00 na yamma. Download Now Ayi...