A cigaba da zartas da hukunci kan kararrakin zaben dan majalisar tarayya, kotun sauraron kararrakin zaben karkashin mai sharia Nanye Aganaba ta tabbatarwa Honarabul Alasan Ado...
Hadakar rundunar tsaro mai yaki da sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi ta damke tare da mika muggan kwayoyi a kano. Shugaban rundunar tsaro na vigilante...
Kotun sauraron kararrakin zabe a kano ta kori korafin da dan takarar majalisar kananan hukumomin Kiru da Bebeji Hon Ali Datti Yako ya shigar gabanta. Hon...
Hukumomin lafiya a jihar Kano sun kaddamar da wani shiri na yaki da zazzabin cizon sauro na wannan shekara. Yayin wani taron manema labarai da ma’aikatar...
Kotun sauraron korafe korafen zabe anan kano ta kori karar da dan takarar majlisar tarayya karkashin inuwa PDP Hon. TAJO Usman Zaura ya shigar, yana kalubalantar...