Takaddama na kara tsamari tsakanin mazauna rukunin gidajen dake Sheikh Jaafar Mahmud Adam(Bandirawo), dana Sheik Nasiru Kabara(Amana City) wanda mallakin hukumar fansho ne ta jihar kano...
Sao’i kadan da jinginawa kamfanin rarraba hasken lantarki KEDCO wa’adin kora daga TCN, KEDCO tace yanzu ne alaka ta kara kyautatuwa tsakanin abokan huldar biyu. Cikin...