Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya jadadda kudirinsa na tabattar da an inganta harkokin lafiya a wani yunkurin inganta harkokin kiwon lafiya a matakai...
Makarantar koyar da matasa harkokin tsaro da gudanarwa ta yaye dalibai guda 200 a fannoni daban daban.Matasan da aka yaye din hadar da masu neman kwarewa...
Matashin dan shekara 20 da haihuwa ya nutse a yayin da yake wanka a kogin Bachirawa -Darewa dake yankin karamar hukumar Ungogo a nan jihar Kano...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyarar aiki ga zababben shugaban zauren taron majalisar dinkin duniya karo na 74 Ambasada Tijjani Muhammad Bande a ofishin sa...
A jiya Litinin ne matan aure na unguwar Ja’en Dango a yankin karamar hukumar Gwale a nan Kano, suka gudanar da wata zanga-zangar lumana ta kin...
A cikin shirin kunji cewa A daidai lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke ziyartar kasar Amurka don taron majalisar dinkin duniya na 74, wanda aka...
Ilimi Kyauta: Iyayen yara sun koka kan rashin isar kayan karatu Tun bayan rantsar da gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje a zangon mulki na...
A cikin shirin kunji cewa a yayin da aka kwashe mako guda da komawa makaranta har yanzu al’umma na jiran gwamnatin kano da ta kai kayan...
Hotunan Sheikh Huthaify kenan yana gaisawa da mataimakin shugaban dake kulawa da masallacin Madina lokacin da suka zo duba shi a gida. An sallamo babban limamin...