Biyo bayan wani kame data aiwatar akan barayin shanu, rundunar yan sandan jihar kano tace ya zuwa yanzu ta samu nasarar kwato sama da dubu guda....
Hukumar kashe gobara ta jihar kano ta ce jami’in nan nata da ake zargin yayi arba da aljanin cikin ruwa yana samun sauki Da yammacin Alhamis...
Jama’ar gari fiye da dari biyu (200) ne suka taimaka wa jami’an hukumar KAROTA cafke wani direba. Jamian hukumar da ke aiki akan zuwa Zaria daf...