Daga filin wasa na damben gargajiya dake Ado Bayero square a unguwar sabon gari an fafata a wasannin yau Talata. Bahagon kwalawa da shagon ya kashe...
Kotun majustret mai zamanta a Nomansland karkashin mai Shari a Umma kurawa ta hori wani matashi mai suna Sanusi mai shayi da daurin shekara daya ko...
Shirin siyasa dake kawo muku halin da siyasar kano da kuma ta kasa ke ciki a yau. Download now Ayi sauraro lafiya.