Wani direban babbar motar daukar kaya ya garzaya hukumar KAROTA domin neman hakkin fasa masa gilashin mota da wani jami’in hukumar yayi A yammacin larabar data...
Kotun sauraron kararrakin zabe ta kori karar da Honarabul Rabiu Abdulmalik na jam iyyar PDP ya shigar, yana kalubalantar nasarar Honarabul Hayatu Musa Dorawar Sallau na...
kotun sauraron zabe taci gaba da yanke hukuncin karshe akan korafi da dan takarar jam iyyar PDP Honarabul Hamza Sule ya gabatar mata, yana kalubalantar sakamakon...
Fitacciyar jarumar fina finan hausa Maryam Yahaya ta musanta rade radin da ake yadawa a shafin facebook cewar ta rasu. Maryam Yahaya ta bayyana hakan cikin...
Jam iyyar PDP tayi nasara a shari’ar da Honarabul Nazari Zakari Sheka na jam iyyar APC ya shigar gaban kotun kararrakin zabe anan kano. Naziru Zakari...
Shirin siyasa dake duba yanayi da siyasar kano da kuma kasa ke ciki Download Now Ayi Sauraro Lafiya
Saurari shirin Baba Suda na jiya Laraba 18/9/2019 Download Now Ayi Sauraro Lafiya