Yayin da jami’an tsaro ke bayyana cewar an samu zaman lafiya a jihar Zamfara, su kuwa wasu matasa sun koka da rashin aikin yi a matsayin...
Hukumar shari’ar musulunci ta jihar Kano, ta bukaci masu hannu da shuni da ma al’umma da su rinka tallafawa hukumar ta fannin kudi ko kayayyaki sawa...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen Jihar Kano ta ce takama wasu masu safarar miyagun kwayoyi da kuma wasu matasa biyu...
Kungiyar al’ummar musulmin Najeriya “Islamic Forum of Nigeria” ta yi kira ga gwamnatin jihar Kano data gaggauta sauya wajan zama ga tashar motoci ta unguwar sabon...
Shugaban kungiyar manoman shinkafa ta kasa reshan jihar kano Alhaji Abubakar Haruna Aliyu, ya ce gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin baiwa manoma rance na Anchor...
A cikin shirin hangen dala na ranar talata 30 10 2019 kunji cewar kotu ta yi watsi da karar da Atiku Abubakar ya shigar gabanta Download...
A cikin shirin baba suda na ranar talata 30 10 2019 kunji cewa matashin da ya debewa mai gidansa kayan sama da naira miliyan daya ya...
Rundunar ‘yansandan jihar Zamfara ta bayyana cewar zuwa yanzu zaman lafiya ya samu a jihar. Kakakin rundunar ‘yansandan jihar zamfara SP Shehu Muhammad ne ya bayyana...
Fitaccen jarumin barkwancin nan Ali Artwork wanda aka fi sani da Madagwal ya aike da sakon godiyarsa ga daukacin masoyansa da suka taya shi da addu’o’I...
Hukumomi a nan Kano sun gano wasu wasu matasa da ake tsare dasu a wata makarantar gyaran tarbiyya wato ‘Yan mari mai suna Daiba dake unguwar...