Sashin kula da lafiyar kwakwalwa na asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano ya tabbatar da cewa kowacce dakika 40 mutum guda na kashe kansa a fadin...
A cikin shirin Baba Suda na ranar LARABA 09 10 2019 kunji cewa wasu matasa da ake zargin sun gwanda tsayin hannunsu akan wata kosashshiyar tinkiyar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa anyi karin harajin kayayyaki na VAT daga kasha biyar zuwa kashi bakwai da rabi. Shugaban ya yi wannan jawabi ne...
A cikin shirin Hangen Dala na ranar LARABA 09 10 2019 kunji cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa anyi Karin harajin kayayyaki na VAT daga...