Wata tsohuwar kwamandar Hisba bangaren mata a karamar hukumar Dala Malama Ladi Sulaiman Gwammaja ta roki iyaye mata su saukakawa matasa a bangaren lefe. Ladi Sulaiman...
Hukumar Hisba tace ta samu rahoton yadda ake cin karo da tarin kwaroron roba a wasu masana’antu na shirya fina finai ta kannywood dake kan titin...
Hada hadar saye da siyarwar abinci tana cigaba da kankama a sabon gidan siyar da abincin naira 30 wato Nanono restaurant kamar yadda ake masa lakabi....
Kwamitin mutanen da ke hulda da ‘yansanda anan Kano PCRC ta bayyana cewar ana bukatar tallafin kowane dan Najeriya akan batun tsaro. Shugaban kungiyar Ambasada Muntari...
Kungiyar bibiyar muhimman al’amuran da su ka shafi jihar Kano wato Kano Concern ta ce za ta yi dukannin mai yiwuwa wurin ganin kungiyar ta samar...
Sojoji sun kama gawurtaccen dillalin da ke sayar wa masu garkuwa da mutane a hanyar Kaduna zuwa Abuja bindigu da sauran makamai. Dakarun sojojin 1 Division...
A cikin shirin Baba suda na ranar Talata 22 10 2019 kunji cewa hukumar hisba tace babu wani mutum da hukumar za ta kama kayan sa...