Hukumar kula da rijistar katin dan kasa ta ce matsalar da take fuskanta a yayin yi wa daliban makarantun sakandiren jihar Kano rijistar katin, shi ne...
Babbar kotun tarayya mai lamba 2 karkashin jagorancin justice O A Eguatu dake nan kano ta fara sauraron wata shari’a wadda hukumar Yaki da masu yiwa...
Majalisar dokokin jihar kano ta bukaci gwamnati tasa a hukunta mutanen da suke satar yara da sauya musu suna da addini. Kudirin wanda shugaban masu jirinjaye...
Shugaban hukumar yaki da fasakauri ta kasa custom canal Hamidu Ali mai ritaya ya ce jami’ansu da suke aikin sunturi na hadin gwiwa tare da jami’an...
Shirin HANGEN DALA na ranar litinin 14 10 2019 Download Now Ayi sauraro lafiya
Acikin shirin Baba Suda na ranar Litinin 14 10 2019 kunji cewa dubun wani wani matashi da ake zargin yana shiga gidan matan aure ya cika....