Babban jojin Kano Justice Nura Sagir Umar ya yabawa kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano bisa yadda suka ware kwanaki 6 dan fadakar da al’umma...
wata matashiya dake shirin zama amarya nan da kwanaki biyar ta yi batan dabo lokacin da babur mai kafa uku ya tintsira cikin wani kogi yayin...
Tsohon injiniyan talabijin mai suna Haruna Sani-Mainagge, wanda a yanzu ya koma siyar da garin kwaki hadin talatin ya ce matarsa ce ta bashi shawarar farawa....
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta sake kama wata mata da ake zargin ta dauki wani almajiri za ta tafi dashi, bayan kuma an kamata sai ta...
Wasu iyaye mata sun gudanar da wata zanga-zangar lumana Sabo da zargin cewa wani attajiri ya gine musu hanyar zuwa gidajensu da wani Alhaji Yusuf ya...