07:19pm Wakilin mu Abba Ibrahim Lafazee da a yanzu haka yake fadar ta maimartaba sarkin Kano, ya rawaito mana cewa a jawabin Sheikh Dahiru Usman Bauchi...
Rundunar ‘yansandan jihar Kano shiyya ta daya dake Kano ta raba tallafin bashin baburan Adai-daita sahu da babura masu kafa biyu ga jami’anta guda dubu daya....
Hukumar kula da manyan makarantun jihar Kano, ta kaddamar da raba kaji da kwai ga makarantun sakandiren kwana dake Kano. Da yake kaddamar da raba kaji...
A cikin shirin Baba Suda na ranar alhamis 03 10 2019 kunji cewa wata matashiya ta tsinci wani jariri sabuwar haihuwa a yankin karamar hukumar Dotsa....