Rahotonni daga gidan adana namun daji na nan Kano na cewa zakin nan da ya kubuce a jiya ya kara guduwa daga cikin kejin jiminar da...
Muna kokarin ceto rayuwar Zakin da ya kubuce –‘Yan sanda Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano tace tuni kwararrun jami’an ta sun shirya tsaf don cigaba...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin a harbe Zakin nan da ya kubuce daga gidan adana namun daji na nan Kano matukar...
Maimartaba Sarkin Kano Mallam Muhammad Sanusi II ya bukaci al’ummar musulmin jihar Kano da su maida hankali kwarai da gaske wajen riko da addini. Sarkin wanda...