A wani bangaren na bukukuwan cikar ta 74 da kafuwa, majalisar dinkin duniya wato UN ta fidda kididdigar alkalumman jin kai da ta ke aiwatar wa...
Kungiyar ma’aikata masu kula da zirga-zirgar jiragen sama ta kasa NATCA ta ce akwai damammaki da matasa zasu iya nema a cikinta. Mataimakin shugaban kungiyar na...
Mahukunta a makarantar Farfesa Ango Abdullahi dake Zaria, sun tabbatar da cewa jarumin fina-finan Hausa Adam A. Zango ya dauki nauyin karatun dalibai marayu guda 101...