An bayyana cewa, yawan kashe kashen da ake samu a cikin al’umma Yana da nasaba da karancin tsoran Allah da mutane suke ji, wajan tafikadda al’amuran...
Wata matashiya yar shekaru 17 ta gurfana gaban kotun majistare mai lamba 30 dake unguwar Gyadi Gyadi domin amsa tuhumar jibgar gyatumar ta mai shekaru 41....
Kotun karbar kararrakin zabe anan Kano karkashin mai sharia Halima Shamaki ta kori karar da jam iyyar PDP da dan takarar gwamnan Kano a jam iyyar...