Fitaccen jarumin barkwancin nan Ali Artwork wanda aka fi sani da Madagwal ya aike da sakon godiyarsa ga daukacin masoyansa da suka taya shi da addu’o’I...
Hukumomi a nan Kano sun gano wasu wasu matasa da ake tsare dasu a wata makarantar gyaran tarbiyya wato ‘Yan mari mai suna Daiba dake unguwar...
Wata matashiya mai suna Hauwa da ake zargin ta sha maganin kwari da nufin hallaka kanta saboda tsananin soyayya. Mahaifiyarta ce tayi barazanar raba su saboda...
Hukumar kiyaye Hadura ta kasa Rashen jihar kano ta ce wajibi ne duk wmasu ababan hawa su san ilimin alamomin hanya don kaucewa afkuwar hadura. Wannan...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar kano Barista Umar Usman Danbaito, ya bukaci mahukunta da su ringa sassautawa na kasa dasu domin samun rayuwa mai...
Kotun koli ta kori karar da jam iyyar PDP da dan takarar ta Atiku Abubakar suka shigar, suna kalubalantar zaben shugaban kasa da sakamakon sa ya...
Rundunar yan sandan a jihar Zamfara ta bayyana cewar yanzu zaman lafiya ya samu a jihar. Wannan kuwa na kunshe ne cikin wasikar da abokin aiki...