Ruwa kamar da bakin kwarya da aka wayi gari dashi a Kanon dabo, bai zamewa kungiyar ICEADA tsaikon ganawa da masu ruwa da tsaki da ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci majalisar zartarwa domin tattauna muhimman batutuwa da rahotanni suka nuna cewa suna da alaka da kasafin kudi da shugaban zai...
A cikin shirin Baba Suda na ranar Litinin 07 10 2019 kunji cewa wani yaro ya take wa aljanu jariri lokacin da yake tsaka da wasa....
Ma’aikatar Lafiya za ta hukunta duk jami’in ta da yayi almundahana a rabon gidan sauro mai magani. Daraktan kula da Lafiyar al’umma a ma’aikatar Dakta Imamu...
A cikin shirin Hangen Dala na ranar Litinin 07 10 2019 kunji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci majalisar zartarwa domin tattauna muhimman batutuwa da...