An bukaci gwamnatin jihar Kano Samar da hanyar da ta tashi daga sabon garin Wudil zuwa kasuwar Garko dukkanin su a kananan hukumomin Garko da Wudil...
Daliban makarantar Aminu Kano Commercial College dake nan Kano, sun gudanar da wata zanga-zanga da safiyar yau, sakamakon zargin da suka yin a cewa ana kokarin...
A wani bangaren kuwa juruma Hafsat Idris wadda aka fi sani da Barauniya ta fashe da kuka a yayin da tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta...
Wani bincike ya gano cewar ka kurawa matarka idanu na tsawon lokaci yana jinkirta rayuwa. Binciken na wani masani dan kasar Jamus mai suna Dr. Karen...
Matashi dan gwagwarmaya Kwamaret Bello Basi Fagge ya bayyana cewa akwai bukatar a rika karbe kadarorin shuwagabannin da ake zargi da rashawa tun a lokacin da...
Wani dan Hisbah ya ki karbar cin hancin naira DUBU SABA’IN domin bayar da dama ayi safarar tabar wiwi da barasa. Bayan samun bayanan sirri ne...
Rundunar yansandan katsina ta bayyana cewar Matsalar garkuwa da mutane dan neman kudin fansa a fadin jihar ta zo karshe. Kakakin rundunar yan sanda a jihar...
Saurari shirin hangen dala na ranar Litinin 21 10 2019
A cikin shirin baba suda na ranar litinin 21 10 2019 kunji cewa dubun wani magidanci ta cika lokacin da yake kokarin shiga gidan makotansa. sannan...